Labaran NNPC
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa Goodluck Jonathan ya soki kalaman tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i bisa zargin gwamnatin Tinubu da kabilanci.
Farashin man fetur ya fara sauka a Najeriya bayan matatar Ɗangote ta rage kuɗin lita ga ƴan kasuwa a makon da ya wuce, mun tattaro maku dalilai guda huɗu.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa yanayin kasuwar bukatar fetur a Najeriya ce ta jawo aka fara samun saukin man fetur.
Har yanzu ba a fara sayar da fetur a kan N935. Kungiyar dilalan man fetur ta yi bayanin jinkirin da aka samu. Amma ta fadi lokacin tabbatar da sabon farashin.
Kamfanin man Najeriya ya sauke farashin man fetur a birnin tarayya Abuja zuwa N965. Ana saka ran za a sauke farashin man fetur a dukkan jihohin Najeriya.
Kungiyoyin fararen hula sun hada tawaga ta musamman mai mutane 50 domin gano gaskiya kan halin da matatar NNPCL ta Fatakwal ke ciki ga yan Najeriya.
'Yan Najeriya za su fara cin moriyar ragin farashin fetur. Kungiyar IPMAN ya ce za ta sayar da litar fetur a farashin Dangote. An sa ranar fara ganin ragin.
Domin tabbatar da ragin da ta yi ya isa ga talakan Najeriya, matatar man Ɗangoe ta kulla yarjejeniya da gidajen man NRS, za ta fara sayar da fetur kai tsaye.
Kamfanin NNPCL ya rage farashin fetur daga N1,020 zuwa N899 kan kowace lita, ana sa ran ƙarin ragin farashi kafin Janairu 2025 saboda faɗuwar farashin mai.
Labaran NNPC
Samu kari