Labaran NNPC
Shugaban kamfanin mai na ƙasa NNPCL, Malam Mele Kyari ya bayyana yadda ya sha fama da kalubale a rayuwarsa tun daga almajiranci har matsayin da ya taka.
An fara zargin kamfanin mai na kasa, NNPCL da karkatar da makudan kudi da ya kamata a ce sun shiga asusun tarayya da sunan gudanar da wadansu manyan ayyuka.
AEDC ya ba mutane hakuri saboda za a gamu da matsalar wuta a Abuja. Gyare-gyaren da za a yi daga ranar 6 zuwa ranar 21 ga watan Junairun 2025 zai shafi unguwanni.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi martani da kakkausar murya kan gayyatar da kamfanin mai na NNPCL ya yi masa domin duba matatu.
Kamfanin mai na kasa ya bayyana irin manyan nasarorin da ya samu ta fuskar farfado da matatun mai na Warri da Fatakwal, an fara gyaran ta Kaduna.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya gaggauta gayyatar tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo bayan zargin cewa kila matatun da aka gyara ba sa aiki.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda Umaru Musa Yar'adua ya soke yarjejeniyar Dala miliyan 750 tsakanin Najeriya da Aliko Dangote.
An bayyana yadda za a samu saukin farashin man fetur a Najeriya bayan matatar man Warri ta fara aiki. 'Yan kasuwar man fetur sunce za a samu saukin farashin fetur
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna farin cikinsa bayan matatar Warri ta dawo aiki. Shugaba Tinubu ya yabawa kamfanin NNPCL bisa wannan nasarar.
Labaran NNPC
Samu kari