Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi jawabin ranar dimokuradiyya a majalisar tarayya. Ya ce ba shi da niyyar mayar da Najeriya karkashin jam'iyya daya a siyasance.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsarin Najeriya ta yi tanadin jami'an tsaro a majalisa, yayin da ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai karasa can.
Tsohon shugaban INEC, Farfesa Attahiru Jega ya bukaci sauya fasalin tura sakamakon zabe a Najeriya ta na'ura. Ya bukaci a yi dawo da 'yan majalisa aikin wucin gadi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauya tsarin da saba na jawabi ga ƴan kasa a ranar dimokuraɗiyya, ya ce zai isar ɗa saƙonsa gaba ɗaya daga Majalisar Tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta ce an kammala dukkanin wasu shirye-shiryen gudanar da bikin ranar dimokuradiyya a ranar 12 ga watan Yuni.
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta bayar da umarni da a soke karar da Sanata Natashi Akpoti-Uduaghan ta shigar tana kalubalantar korarta daga majalisa.
An samu gurabai 7 a majalisar dattawa da ta tarayya bayan mutuwar wasu wakilai. INEC ta gaza zaben cike gurbin saboda matsalar rashin kudi da fargabar tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa matar Sanata Sunday Katung mai wakiltar Kaduna ta Kudu ta shiga tsaka mai wuya yayin da wata kotun Ingila ke zarginta da laifi.
APC ta ce tana da tsarin hukunta masu laifi idan suka kauce tsari wajen bayyana ra'ayi. Hakan ya biyo bayan kwatanta Bola Tinubu da Jonathan da Ndume ya yi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari