Majalisar dattawan Najeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke Osogbo, jihar Osun ta daure wasu mutane biyar na tsawon shekaru biyar a gidan gyara hali akan laifin yada bidiyon tsiraci da damfara.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da Ministan Ayyuka, Simon Bako Lalong a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya a mazabar Plateau ta Kudu.
Majalisar Dattawa a karshe ta yi martani kan rikicin Isra'ila da kungiyar Hamas yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kasashen biyu a yankin.
Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar Labour Party ya bayyana cewa ba za su iya hana shirin majalisar tarayya na siyo motocin N160m ga ƴan majalisu ba.
Wani Malamin addinin Kirista ya fadi dalilin da ya sa dan takarar jam'iyyar SDP, Ajaka, ba zai ci zaben gwamnan jihar Kogi ba. A cewarsa, Ajaka ba shi da sa'a.
An bayyana sunayen wasu sanatocin Najeriya 4 da aka kora daga majalisa a wannan karon, an bayyana kadan daga dalilan da suka ja aka yi wannan kora kwatsam.
Za a ji yadda jam’iyyar LP ta dawo da wasu kujerunta da APC da PDP su ka karbe. Alkalai sun yi hukunci cewa karamar Ministar kwadago ba ta yi nasara ba.
Kotun daukaka kara ta rusa zaben sanatan LP da ke wakiltar Abia ta Tsakiya, Darlington Nwokocha, ta bayyana Kanal Austin a matsayin wanda ya lashe zaben.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya biya wa daliban jihar kudin jarabawar WAEC na shekarar 2023 ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a makon gobe.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari