Majalisar dattawan Najeriya
Dan takarar gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar PDP ya zargi hukumar zabe ta kasa da boye takaradar rubuta sakamakon zabe. An dakatar da kada kuri'a a wani yanki.
Za a fahimci yadda kabilanci da rashin hadin-kai zai iya canza labarin takarar Gwamnan Kogi. Yahaya Bello ya zama Gwamna a lokacin da Abubuwar Audu ya rasu a 2015.
Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya na ci gaba da yanke hukunci a shari'o'in zaɓen 'yan majalisa da aka kai gabanta, mun tattaro wadanda su ka dauki hankalin jama’a
Dino Melaye, dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi mai zuwa, ya lissafa sunayen wasu yan siyasa hudu da ya yi zargin ana shirin kashewa.
Dino Melaye, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi alkawarin gina otal na alfarma a kan ruwa don jawo hankalin ma su zuba hannun jari.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Bayan an yi nasara a kotu, PDP ta ce APC ta na yunkurin tsige mata Sanata daga Majalisa. Jam’iyyar PDP nuna akwai yunkurin soke nasarar Austin Akobundu a kan LP.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya isa jihar Kogi domin halartar ralin yakin neman zaben ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Melaye.
Jama’a sun yi cece-kuce bayan barambaramar da Usman Ododo, dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi. Ya kira kansa a matsayin mace.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari