Majalisar dattawan Najeriya
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya rabawa wasi bayin Allah tallafin motoci kirar sharon guda 60 domin su dogara da kansu a Kano.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Abubuwa 29 ne 'yan majalisa da sanatoci za su kashe kudinsu a kai a shekarar bana. Mun tattaro yadda Sanatoci da 'Yan majalisar wakilai za su kashe kudinsu a 2024.
Gwamnatin Najeriya ta ware makudan kudade don tabbatar da an siyawa 'yan majalisa da sanatoci littatafai da za a sanya a cikin majalisun kasar guda biyu.
'Yan majalisa sun yi karin fiye da Naira tiriliyan a kasafin kudi. Abubakar Kabir Abubakar ya yi bayanin abin da su ka hango wajen yin kari a kundin kasafin 2024.
‘Yan Majalisa sun yi wa kan su karin N140bn a kasafin kudin 2024. Sanatoci da ‘Yan majalisar wakilai sun warewa kan su N344bn daga lissafin N200bn.
Majalisar Dattawa da amince wa Shugaba Tinubu karbo basukan dala biliyan 7.8 da kuma Yuro miliyan 100 don inganta rasuwar 'yan kasar ta fannoni da dama.
An bayyana yadda majalisar dattawa ta nemi ganin manyan jiga-jigan tsaron Najeriya kan kisan wasu mutane sama da 100 a jihar Filato. An nemi zama da manya.
Majaliasar dattawa ta shirya gudanar da zamanta domin duba yiwuwar amincewa da kasafin kudin shekarar 2024. Majalisar za ta yi zama a ranar Asabar.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari