Fadar shugaban kasa
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewar ba zai yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba a babban zaben Najeriya mai zuwa a 2027.
Sanata Kashim Shettima, na jan ragamar taron majalisar tattalin arzikin ƙasa (NEC) karo na hudu bayan rantsar da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta kaddamar da wani shiri na bayar da bashin naira dubu hamsin ga kanan da matsakaitan 'yan kasuwa har mutum miliyan 1.5.
Bayo Onanuga ya ce in banda tiyatar da aka yi wa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a guiwa tun kafin fara kamfe, bau wata rashin lafiya da ke damunsa a yanzu.
Nyesom Wike ya fadi biliyoyin da ake bukata a karasa gidan mataimakin shugaban kasa. Bayan shekaru 13 da bada kwangilar, har yau ba a karasa gidan a Abuja ba.
Yanzu babu abin da Bola Tinubu yake so kamar a ce an sa sunansa a cikin littafin nan na Guinness. Tinubu yana so ya bi sahun Hilda Baci da Hadimin magajinsa.
Fadar shugaban ƙasa ta ɗora alhakin halin da dimokuraɗiyyar ƙasar nan take ciki a kan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, inda ta ce shi ya kawo ta ƙasar nan.
Kalli cikakken bidiyon tattaunawar farko da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi da gidan talabijin na Najeriya (NTA) tun bayan barinsa mulki.
Fadar shugaban kasa ta musnata zarge-zargen PDP da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta ce Tinubu ba ya tsoma baki a harkokin shari'a.
Fadar shugaban kasa
Samu kari