Fadar shugaban kasa
Atiku Abubakar ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya magance matsalar rashin tsaro da ake fama da ita, ya ce dole a san yadda za a kama wadanda su ka kashe mutane a Filato
Abubuwa 29 ne 'yan majalisa da sanatoci za su kashe kudinsu a kai a shekarar bana. Mun tattaro yadda Sanatoci da 'Yan majalisar wakilai za su kashe kudinsu a 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai fito ranar Litinin domin yiwa 'yan kasa jawabi mai daukar hankali kan yanayin da kasar nan ke ciki da kuma mafita.
'Yan majalisa sun yi karin fiye da Naira tiriliyan a kasafin kudi. Abubakar Kabir Abubakar ya yi bayanin abin da su ka hango wajen yin kari a kundin kasafin 2024.
‘Yan Majalisa sun yi wa kan su karin N140bn a kasafin kudin 2024. Sanatoci da ‘Yan majalisar wakilai sun warewa kan su N344bn daga lissafin N200bn.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bayyana cewa ya cancanci zama shugaban kasa a Najeriya inda ya bayyana kyakkyawar alaka da ke tsakaninsa da Tinubu.
George Moghalu ya fahimci abin da ya sa mutane ke kuka da gwamnatin Bola Tinubu. Tsohon mai binciken kudin na APC ya ce jama'a sun dauka gwamnatin nan ta dade.
Sanata Opeyemi Micheal Bamidele ya tabbatar da Majalisa za ta amince da sabon kundi kafin shekarar nan ta kare, ya fadi wannan ne a Iyin-Ekiti a jihar Ekiti.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun mamaye gidan gwamnatin jihar Ribas da ke Fatakwal kan batun yarjejeniya 8 da Gwamna Fubara ya rattaɓa hannu a Villa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari