Fadar shugaban kasa
Rahoton AuGF ya fallasa yadda ake bushasha da dukiyar gwamnati a ma’aikatu. Wasu ma'aikatu sun saba kashe fiye da abin da aka yi masu tanadi a kasafin kudi.
Shugabar kasar Hungary, Katalin Novak ta ajiye mukaminta na shugabancin kasar a yau Asabar 1 ga watan Faburairu bayan cece-kuce kan yafiya ga wani mai laifi.
Bola Tinubu zai labule da jami’ansa jim kadan da dawowa Najeriya daga waje. Shugaban ya shafe makonni biyu a kasar Faransa, ba a san abin da ya fitar da shi ba.
Sanata Oluremi Tinubu, mai ɗakin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta gana da matan gwamnonin Najeriya a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan sukar salon yadda gwamnatin Tinubu ke tafiyar da tattalin arzikin kasar nan da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku, ya yi.
Masana sun ce sauyin da aka samu a ECOWAS yana da hadari. Burkina Faso, Mali da Jamhuriyyar Nijar sun fita daga kungiyar ECOWAS da aka yi shekaru kusan 50 ana tare.
Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta'aziyya ga tsohon shugaban ƙasa na mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, bisa rasuwar kanwarsa, Hajiya Salamatu Asabe.
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara ta musamman kan harkokin labarai ya bayyana dalilin mayar da wasu manyan ofisoshi Legas.
Sakataren harkokin kasar Amurka, Anthony Blinken, ya iso Najeriya inda zai gana da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu. Blinken zai kuma gana da yan kasuwa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari