Malaman Izala da darika
Shugaban kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi umurni ga limamai kan fara alkunut a fadin Najeriya. Sheikh Bala Lau ya fadi haka ne a Abuja.
Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi bai goyon bayan tsare-tsaren APC, ya ce idan Bola Tinubu ya na so a zauna lafiya komai ya tafi daidai sai ya maido tallafi.
Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce sun nusar da shugaban kasa halin tsaro da tsadar rayuwa da ake ciki, za a ji yadda ta kaya wajen zaman.
Manyan Malamai a Najeirya sun gana da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun yi kira ga matasa su janye shirinsu na yin zanga zanga a faɗin ƙasar nan.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya saka labule da malaman addinin Musulunci na bangaren Izala da Darika. An tattauna batutuwan da suka shafi zanga-zanga da tattali.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Ana zargin an ba malamai N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Sheikh Mansur Sokoto ya tanka masu cewa gwamnatin Bola Tinubu ta ba malamai kudi.
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Bauchi, Dakta Aliyu Muhammad Sani ya bayyana abin da ya kai malamai fadar shugaban kasa a makon da ya wuce.
A gobe Talata al'ummar Musulmi a fadin duniya za su yi ranar Ashura, ana bukatar Musulmi su yi ibada masu muhimmanci a ranar wanda Legit ta tattaro muku su.
Malaman Izala da darika
Samu kari