Hukumar Sojin Najeriya
Mazauna ƙauye yankin ƙaramar hukumar Goronyo sun tare wani ɗan bindiga sun aika shi barzahu, kuma sun kwato dabbobi 150 daga hannunsa a ranar Lahadi.
An bayyana yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar hallaka 'yan ta'adda a yankuna daban-daban an Arewacin Najeriya da kuma kame wasu da dama a mako 1.
Kasar Isra'ila ta kashe Falasdinawa 198 a wani harin ramuwar gayya bayan kungiyar Hamas ta kai musu harin makaman roka wanda ya yi ajalin mutane da dama.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar gano gawar Arɗo Adamu Idris, shugaban fulanin nan da ya ɓata a watan Satumba, 2023 a hanyar koma wa gida.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ƙara kai ziyara jami'ar tarayya ta Gusau kuma ya bada tabbacin cewa za a kubutar da ɗalibai mata da ke hannun 'yan ta'adda.
Biyo bayan kudirin da Sanata Yar'adua ya gabatar a majalisar dattijai, ta amince zata gayyaci manyan hafsoshin tsaro kan sace-sace ɗaiban jami'a a ƙasar nan.
Honorabul Abdullahi Balarabe Dabai, mamba mai wakiltar Bakori da Ɗanja a majalisar wakilan tarayya ya roƙi a ba mutane damar ɗauƙar makami su kare kansu.
Jami'an 'yan sanda a jihar Katsina sun yi karin haske bayan kama mata da harsasai a jihar, bincike ya tabbatar cewa matar ta dauko jakar mijinta ne a rashin sani.
Mayakan kungiyar ISWAP sun sake jikkata kungiyar Boko Haram inda suka kashe babban kwmanda mai kula da dajin Sambisa da Goza a jihar Borno, ranar Lahadi.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari