NLC
Kungiyoyin kwadago sun yi fatali da tayin da gwamnati ta yi na biyan N62,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan Najeriya. Za a iya komawa yajin aiki.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Ejike Mbaka ya ce ya kamata 'yan Majalisun Tarayya da gwamnoni su fara daukar N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Gwamnoni sun fara tattauna adadin kuɗin da za su iya aminta da shi a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi a lokacin da tattaunawa ta yi nisa da ƴan kwadago.
Wani jigo a PDP, Dare Glintstone Akinni, ya nemi kungiyoyin kwadago da su mika bukatu hudu ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan mafi karancin albashi.
Kungiyoyin kwadago na NLC, TUC sun caccaki gwamnonin Najeriya kan cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ga ma'aikata ba. Sun bukaci su yi murabus.
Ma'aikata a Najeriya sun yi Allah wadai kan matsayar gwamnonin jihohi game da mafi karancin albashi da ake tababa bayan Shugaba Bola Tinubu ya fitar da N62,000.
Kungiyoyin kwadago sun caccaki gwamnonin Najeriya kan kalaman da suka yi na cewa ba za su iya biyan N60,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikata ba.
Kungiyar ma'aikta masu zaman kansu (OPS) ta bayyana matsayar ta kan karin albashin ma'aikata da kungiyar kwadago ke bukata. Sai dai OPS ta gindaya sharadi.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Doyin Okupe, ya ce bai kamata a ce kowace jiha za ta biya mafi ƙarancin albashi daidai da na sauran jihohi ba, ya kamata a gyara.
NLC
Samu kari