NLC
Watakila Najeriya ta yi asarar kusan N148.8bn na kudaden shigar man fetur a ranar Litinin, sakamakon yajin aiki da 'yan kwadago suka shiga kan mafi karancin albashi.
Sakamakon yajin aikin da 'yan kwadago suka yi, fitaccen mawakin Najeriya, Falz, ya ce ya yi asarar kudi mai yawa saboda ya gaza komawa Legas daga Uyo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi Wale Edun wa'adin sa'o'i 48 domin samar da mafi karancin albashi domin kaucewa yajin aikin 'yan kwadago
Jam'iyyar APC reshen jihar Benue ta gudanar da addu'o'i na musamman da malaman addini suka jagoranta domin samun nasarar Bola Tinubu da yaye matsalolin kasar.
Daniel Bwala ya bayyana cewa kamata ya yi gwamnati ta kara tayin da ta yi na za ta rika biyan ma'aikata N60,000a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta kara yiwa yan kwadago magana kan yajin aiki da ta shiga, ta ce yajin aikin zai kara jefa talakawa cikin wahalar rayuwa sama da wanda suke ciki.
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin da suka shiga a fadin kasar saboda rashin samun daidaito kan sabon mafi karancin albashi.
Hukumar jin daɗin alhazai ta ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa za a ci gaba da aikin jigilar maniyyatan aikin hajjin bana 2024 zuwa Saudiyya ba tare da matsala ba.
Shugabar kungiyar ma'aikatan lafiya ta Najeriya, Bamgbose Betty ta koka kan cewa albashin da ma'aikata ke karba a yanzu ba ya wuce kwana uku ya kare.
NLC
Samu kari