NLC
Gwamnatin jihar Imo ta musanta zargin NLC ta ƙasa kan biyan mafi ƙarancin albashi, ta ce tuni ma'aikata suka fara jin alat na N40,000 mafi karanci a jihar.
Kungiyar gwamnonin Kudancin Najeriya ta bukaci ba jihohi damar biyan abin da za su iya game da mafi karancin albashi da kungiyar kwadago ke nema cikin kwanakin nan.
Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC za su yi taron gaggawa domin daukan mataki bayan shugaba Bola Tinubu ya yi biris da maganar karin albashi a jiya Talata.
Kungiyar kwadago ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya saka tausayi wajen biyan ma'aikata mafi karancin albashi. Ta bukaci ya biya N250,000
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna wa ma'aikata soyayya ya amince da N250,000 a matsayin sabon albashi.
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya ce a shirye yake domin biyan mafi karancin albashi da duk aka amince da shi komai yawansa ga ma'aikata.
Reno Omokri ya ce ya kamata gwamnatin tarayya ta biya Naira 75,000 a matsayin mafi karancin albashi sannan ta baiwa gwamnonin jihohi damar biyan abin da za su iya.
Gwamnatin tarayya ta dage kan cewa ba za ta taba iya biyan abin da yah aura N62,000 ga ma’aikatan kasar nan ba duk da cewa ita ma kungiyar kwadago ta ja daga.
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da NLC da TUC sun aike da sabon sako ga shugaban kasa Bola Tinubu kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata, inda suka yi gargadi.
NLC
Samu kari