Labaran tattalin arzikin Najeriya
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda bankunan Najeriya suka samu barnar 'yan damfara daga bangarori daban. Wannan na zuwa ne bayan da aka samu tsaiko da yawa.
Bola Tinubu ya karya Naira tare da janye tsarin tallafin fetur. Wani masani yi mana bayani a kan tasirin wasu manufofin tattalin arzikin arzikin da aka kawo.
Najeriya na fuskantar barazana na rasa kambun kasancewa na daya a karfin arziki a Afirka bayan Egypt ta sako ta a gaba yayin da ta samu karuwa da kashi 12.3.
Majalisar Tattalin Arziki (NEC) ta ce ko wace jiha za ta raba kudaden cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ga al'ummarsu da hanyar amfani da rijistar jama'a.
Abubuwa su na kara wahala a mulkin Bola Tinubu duk da alkawarin talaka zai sarara. Har yau ba nada sababbin Ministocin da za su yi aiki da gwamnatin nan ba.
Majalisar tattalin arziki (NEC) ta shiga gana wa karkashin Kashim Shettima a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja kan muhimman batutuwan da suka taɓa rayuwar mutane.
DSS ta bani, an je kotu domin fito da Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Kungiyar ta roki Alkalin kotun tarayya na Abuja ya daure shugaban DSS a kurkuku.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai tafi birnin Nairobi da ke kasar Kenya domin halartan taron tsakiyar shekara na gamayyar kungiyoyin hadin kan Afirka.
Babu shakka marigayi Alhaji Mai Deribe na daya daga cikin hamshakan masu kudi a Najeriya a karni na 19. Ya gina gidansa da sirkin kumfar Zinari a ginin shekaru.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari