Hukumar Sufurin jiragen kasa
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.
Kuma dai, kamfanin jirgin Emirates ya ce daga yanzu ba zai sake jigilar fasinjoji zuwa Najeriya ba saboda rike masa makudan miliyoyin daloli da Najeriya tayi.
Ministan Sufurin Najeriya, Alhaji Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin Najeriya na jiran ƙarin rancen kuɗaɗe ne daga ƙasar Sin domin ƙarasa ayyukanta na layin dogo.
Jami'an tsaron birnin Kahira a kasar Masar sun damke mai kokarin sulhu tsakanin yan bindiga da iyalan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna tare da iyalansa.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta amince da baiwa wasu Kamfanonin tsaro guda biyu aikin ba da tsaro a Layin Dogon da ke birnin tarayya Abuja tsawon shekara biyu.
Fitaccen ɗan jaridar nan da a farko ya shiga tsakanin gwamnati da yan ta'adda ya ce har yanzun akwai ragowar fasinjojin jirgin ƙasa da ke tsare a jeji hannunsu
Hassan Aliyu, ɗaya daga cikin waɗan da harin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya rutsa da su, ya ce har wa'azi masu garkuwa suka rika yi musu da ayoyin Alƙur'ani.
Daya daga cikin mutanen da suka samu yanci bayan shafe kwanaki hannun yan ta'adda ya labarta irin wahalhalun da suka sha lokacin na suek tsare tsawon kwanaki.
Abuja- Farashin sufurin jirgin sama ya kara tashi a Najeriya yayin da fasinjoji ke kokawa inda yanzu ake biyan N135,000 daga Abuja zuwa Kano.Rahoton Aminiya.
Hukumar Sufurin jiragen kasa
Samu kari