Hukumar Jin dadin yan sanda
Kwanaki kadan bayan Kayode Egbetokun ya canji Alkali Baba a matsayin IGP, Gwamnatin tarayya tayi na’am da karbe wasu ‘yan sanda da ke aikin gadin ‘yan siyasa.
Wani 'dan kasuwa mai saida motoci a Abuja, Mohammed Manga ya bada labarin yadda su kayi da wani mai sayen mota da ya yi masu katuwar satar Naira miliyan 50,
Hukumar kula da harkokin 'yan sanda a Najeriya (PSC) ta amince da tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda zuwa jihohi 8 a kudu da arewacin Najeriya ranar Jumu'a.
An yi rashin babban kwamandan hukumar tsaro ta Amotekun a jihar Ogun, CP David Akinremi. Babban kwamandan ya mutu ne bayan ya kwashe dogon lokaci yana jinya.
Mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, IGP Olukayode Egbetokun, na ganawa yanzu ɗa haƙa da kwamandojin Police Mobile Force 79 a hedkwatar yan sanda dake Abuja.
Bayan nada Kayode Egbetokun da Tinubu ya yi a matsayin Sufeto janar na yan sanda, Legit.ng ta duba jerin sunayen shugabannin yan sanda tun bayan samun yanci.
Sabon mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, (IGP) Kayode Egbetokun, ya krbi ragamar hukumar yan sandan Najeriya daga hannun Usman Alkali Baba a hukumance.
Jamia'an 'yan sandan jihar Ondo sun yi nasarar kama wasu ma'aikatan asibiti guda biyu da mai gadi bisa zargin sace mabiyiya a jihar Ondo na Kudancin kasar.
Sufetan rundunar ƴan sanda na riƙon ƙwarya, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa yana jinsa kamar wani zaki wanda ya shirye muƙushe dukkainin maƙiyan ƙasar nan.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari