Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani tsohon dan sanda Mista Sampson Owobo da mai dakinsa a Owerri ta jihar Imo, ya kasance tsohon mataimakin sifetan 'yan sanda.
Jami'an 'yan sandan ƙasar Burkina Faso sun yi abin bajinta, yayin da suka halaka 'yan ta'adda aƙalla 40 a wata arangama da ta wakana tsakaninsu a yankin Arewa.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da kansilan gudunmar Garu da ke karamar hukumar Soba ta jihar Kaduna, Alhaji Sabitu Ahmad, da wasu mutane biyu.
Jami'an yan sandan jihar Kano sun kama masu matasa uku wadanda ake zargi da zanga-zanga a kan Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a wajen wani taro da aka yi.
Rahotanni sun kawo cewa fusatattun matasa sun babbaka wani mutumi da ake zargi da sace-sacen yara a garin Lapai, hedkwatar karamar hukumar Lapai ta jihae Neja.
Al'ummar jihar Neja sun shiga tashin hankali sakamakon ganin tullin motocin jami'an tsaro a fadin jjihar tun bayan hare-haren yan bindiga da ya kashe sojoji 36.
Hukumar Kwastam a jihar Legas ta kama wasu mutane dauke da busassun mazakutan jakuna da kuma kayoyin kifi na fiye da Naira biliyan daya, ta gargadi jama'a.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wani sanannen fasto a birnin Benin, jihar Edo, inda suka raunata shi da halaka matarsa.
Jami'an ƴan sanda sun samu nasarar halaka ɗan ta'adda a wani artabu da suka yi a jihar Katsina. Ƴan sandan sun ƙwato makamai masu yawa a wajen ƴan ta'addan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari