Kasafin Kudi
Wata babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi ta dakatar da Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue game da binciken tsohon gwamna, Samuel Ortom daga 2015 zuwa 2023.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan ba da jimawa ba zai koma majalisar dokokin tarayya domin gabatar da ƙarin kasafin kuɗin shekarar 2024.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta yi afuwa ga Sanata Abdul Ningi bayan dakatar da shi na watanni uku inda ta bukaci ya dawo bakin aiki domin ba da gudunmawa.
Hukumar kula da wutar lantarki ta kasa (NERC) ta ce abokan huldarsa a kasashen ketare sun hana su kuɗin wutar da suka sha wanda ya kai $51m a shekarar 2023.
Majalisar dokokin jihar Benue ta rusa dokar da aka kafa a 2023 da ta ba jihar umarnin biyan fansho da daukar dawainiyar tsofaffin gwamnoni har su mutu.
Wani jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintoloye ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan dabarun samun karin arziki a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya na bukatar sama da Naira biliyan 35 domin sake farfado da wani sashe na kamfanin karafa na Ajaokuta. Wannan zai taimaka wajen gina tituna a kasar.
Bayan fashewar Notcoin, mutane da dama sun fara shiga harkar kirifto ba tare da ilimi cikakke ba. Legit ta tattrao abubuwa masu muhimmanci kan Tapswap da Notcoin.
Ma'aikatar fasaha da al'adu ta tarayya ta ware N290m daga cikin kasafin kudinta domin sanya fitilu masu amfani da haske rana a mahaifar minista Hannatu Musa Musawa.
Kasafin Kudi
Samu kari