Kasafin Kudi
Majalisar wakilan Najeriya ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kudi da CBN ta sanya.
Masu sana’ar hada-hadar kudi ta POS a birnin tarayya Abuja sun ce ba su ji dadin umarnin da gwamnatin tarayya ta basu na yin rajista da hukumar CAC ba.
Sanata Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya yi magana kan kasafin kudin shekarar 2024. Sanatan ya bayyana cewa kasafin kudin cike yake da kura-kurai.
Mun kawo jihohi 36 da karfin tattalin arzikin kowace a Najeriya ta fuskar GDPA wata mazhabar, masana su kan auna karfin tattalin arziki da ma’aunin da ake kira GDP.
Gwamnatin jihar Kwara ta raba motoci kirar Toyota Fortuner jeeps guda goma sha daya ga manyan alkalan jihar. Ta bawa alkalan alkalai 2024 Toyota Land Cruiser.
Wata kotu a Amurka ta samu tsohon shugaban Binance Chanpeng Zhao da laifin bari a yi amfani da dandalinsa wajen almundahanar kudade. An daure shi wata 4
Babban bankin kasa, ya umarci bankunan yanar gizo daga yi wa sabbin kwatomomi rajista, yayin da ake zargin haramtacciyar hada-hada kamar halarta kudin haram
Majalisar dattawan Najeriya ta ce idan ya kaimu ta dawo hutu za ta iya sake duba matakin dakatarwan da ta ɗauka kan Sanata Abdul Ningi, ta dawo da shi.
MTN, Glo, Airtel da 9 Mobile sun koka kan yadda kudin da suke caja a yanzu ba ya isa su gudanar da ayyukansu. Kamfanonin na duba yiwuwar kara kudin kira, data da SMS
Kasafin Kudi
Samu kari