Kasafin Kudi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Tanimu Yakubu a matsayin shugaban ofishin ƙasafin kudi na tarayya biyo bayan karewar wa'adin magabacinsa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta sake neman ciyo bashin Dala 2.5bn daga bankin duniya ne domin aiwatar da wasu muhimman ayyukan da za su amfani kasar nan.
Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar birnin Abuja ta yi korafi kan yadda aka ware ta kan lamuran da suka shafi mazaɓarta musamman harkar kasafin kudi na birnin.
Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Tinubu na kara Naira biliyan 98.5 a kasafin kudin babban birnin tarayya na shekarar 2025.
Asusun kasafin kudin Najeriya ya raba N1.14tn tsakanin gwamnatocin tarayya da jihohi da kananan hukumomi a watan Mayu, 2024 wanda ya ragu da N60bn na watan Afrilu.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya tsara cin bashin da zai gyara tattalin arzikin kasar nan cikin sauki. An bayyana yadda ya tsara cin bashin a bana.
Naziru Sarkin waka ya gargadi matasa da suka dukufa harkar dangwalen kirifto ta manhajar Telegram. Ya ce asara kawai za su tafka ba tare da cin wata riba ba.
Babu wata hukumar gwamnati da ke iya dokance hada-hadar kudi a kasuwar Crypto. A wannan rahoto, mun tattara muhimman bayanai game da amfani da illolin Crypto.
Yayin da gwamnatin tarayya ta ja daga da gwamnatocin jihohi kan bawa ƙananan hukumomi 'yancin gashin kai, kungiyar ma'aikatan ƙananan hukumomi ta yi zanga zanga.
Kasafin Kudi
Samu kari