Jihar Niger
Gungun yan bindiga sun yi awon gaba da wwargidar shugaban hukumar karamar hukumar Paikoro na riko, Alhaji Sani Balarabe, Malama Suwaiba Balarabe da nufin yin garkuwa da ita har sai an biya kudin fansa kafin su saketa.
Kwamandan ‘yan sintirin shiyyar Daudu-gyara inda wannan lamari ya auku, Muhammad Sani Aliyu ya shaidawa wakilin Daily Trust cewa, ‘yan fashi sun fasa shaguna hudu wadanda suka kunshi shuganan: shinkafa, na fulawa, na kayan masaru
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello zai bayyana a gaban kotun zabe don ya bada shaida akan tuhumar da dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaben 2019 ke yi masa akan cewa takardun bogi ke gareshi.
Gwamna Abubakar Bello ya bayyana cewa sun shriya tsaf don siyo tarakatoci 10 akan kudi Naira biliyan 1.8 don inganta harkar noma a jihar Niger
'Yan bindiga sun cigaba da kai hare-hare akan wasu kauyuka na karamar hukumar Shiroro, dake jihar Neja, a jiya Alhamis dai 'yan bindigar sun kashe sama da mutane 70, inda wasu karin kauyuka guda takwas suke fuskantar barazanar...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Niger (NSEEMA) a jiya Laraba, 12 ga watan Yuni ta bayyana adadin wadanda suka mutu a hare-haren da yan bindiga suja kai kan garuruwan Kwaki, Ajatayi, Gwassa, Barden Dawaki, Gyammamiya da Al
Legit.ng ta ruwaito sunan wannan kasurgumin barawo, Umar Bahago, dan shekara 35 daya fito daga kauyen Kubule dake garin Babana cikin karamar hukumar Borgu. Yansanda sun samu nasarar kamashi ne a mabuyarsa bayan samun bayanin sirri
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan acaban sun dauki wannan mataki ne bayan cin zarafin guda daga cikinsu da Yansandan suka yi saboda yaki amincewa ya basu kudi, inda yan acaban suka ce sun gaji da cin zalinsu da Yansandan suke yi sun
Jiya Alhamis 23 ga watan Mayu, 2019, alkalin babbar kotun tarayya dake garin Minna babban birnin jihar Neja, Mai Shari'a A.B. Aliyu, ya soke belin da ya bai wa tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu da kuma tsohon dan takarar..
Jihar Niger
Samu kari