Jihar Niger
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane guda uku da ake zargin yan ta’adda ne a jahar yayin da suke safarar bindigu zuwa kauyen Bena dake cikin karamar hukumar Wasagu ta jahar Kebbi, kauyen dake da iyaka da jahar Za
Majiyar Legit.com ta ruwaito makwabtan angon sun bayyana cewar an daura wannan aurene a gidansu yarinyar dake garin Lapai na jahar Neja a ranar Litinin 10 ga watan Disamba, bikin daya samu halartar baki, yan uwa da abokan arziki.
Sai dai shuwagabannin Gaba na yanzu sun nemi al’ummar Anfani ta basu filinsu, a cewarsu sun kashe wancan kyautan, wannan ne yasa al’ummar kauyen Anfani suka garzaya har gaban kotu domin kalubalantar bukatar Gaba.
A yanzu dai a iya cewa ta tabbata zaben fidda gwani na jam’iyyar APC ta wuce amma fa ta bar baya da kura, musamman yadda kusan dukkanin jihohin da APC take mulki babu inda ba’a samu zargin ka ci, baka ci ba, baja ci ba, ka ci.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito jami’an rundunar SARS ne suka yi awon gaba da dan majalisa Abubakar Lado mai wakiltar mazabar Gurara/Sule/Tafa tun kimanin kwanaki hudu da suka gabata, kuma har yanzu ba zance babu amo, babu wanda ya ji
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba a daida lokacin da birkin motar ya tsinke bayan direban motar ya nemeta ya rasa, daga nan sai yayi kan wasu motoci guda uku dake ajiye d
Ziyarar da Atiku ya kai jahar Neja ya kai ta ne da nufin ganawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a jahar, wanda ya bayyana tattaunawar tasa da irin kyakkyawar tarbar daya samu a matsayin wani muhimmin abu a gareshi.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Aisha ta daure kafafuwar karamar yarinyar, sa’annan ta tsundumata cikin wani rijiya dake gidansu, duk dan ta kuntata ma mahaifiyar yaron, wanda take auren Danta Bello Ibrahim, ma’ana dai surukarta.
Sai dai majiyar ta kara da cewa wannan lamari ya faru ne a daidai lokacin da mahaifiyar yarinyar ta yi tafiya, inda ta kai ziyara garinsu, Dauran jihar Katsina, wannan yasa ya danganta rashin matartasa a gida ga wannan aika aika d
Jihar Niger
Samu kari