Jihar Niger
Kwamadan hukumar NSCDC reshen jihar Neja, Mr George Edem, shi ne ya bayar da tabbacin wannan mummunan rahoto da cewar wanda ake zargi ya aikata laifin ne a kauyen Tamanine na karamar hukumar Borgu a jihar.
Kotun sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin tarayya da ke zama a Minna, jihar Niger ta soke karar da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da dan takararta a zaben da ya gabata, Ibrahim Isyaku (SAN) suka shigar.
Ana rikici tsakanin wasu Kabilu a Yankin Mokwa da Katcha a Neja. Rigimar wannan Kabilu ta ci mutane a Jihar Neja inda yanzu aka nemi Shugaban kasa ya sa baki a cikin rikicin tun kafin abu ya cabe.
Rundunar yan sandan jihar Neja ta cafke wata mata mai suna Bose Isaac, bisa laifi siyar da wani yaro da ta sace akan naira N300,000. Wacce ake zargin tayi shirin tserewa a lokacin da aka yi yunkurin kama ta.
Rundunar sojin Najeriya ta kafa wani babban sansani a Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga na jihar Niger domin magance matsalar garkuwa da mutane, fashin shanu da kuma ayyukan yan bindiga a yankin.
Hukumar da ke kula da hanyoyi na jihar Niger (NIGROMA), ta soma aikin gyaran wasu bangarori na hanyar Minna zuwa Bida da suka lalace. Gwamnatin jihar ta bukaci matafiya da su kara hakuri yayinda take kokarin gyara hanyar.
Tun farkon mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba a bai wa kabilar Nupe mukami ko guda daya ba, misalin minista ko shugaban wata babbar ma'aikata. Kabilar Nupe dai sune kabila ta biyar da suka fi yawa a fadin Najeriya a yadda..
Wani rahoto da muka samu ya nuna yadda Sumayya da mijinta suka mutu a daren jiya a garin Minna babban birnin jihar Neja. Rahotanni sun nuna cewa amarya da angon sun kwanta a daren ranar Talata lafiya lau, sai dai kuma an wayi...
Rahotanni sun kawo cewa anyi asarar dimbin dukiya da gidaje masu yawa a garin Minna, babbar birnin jihar Niger, sakamakon ballewar ruwan sama kamar da bakin kwarya, wanda ya haddasa ambaliyar ruwa.
Jihar Niger
Samu kari