Jihar Niger

Tinubu ya gana da Atiku da gwamna Fintiri
Tinubu ya gana da Atiku da gwamna Fintiri

Tsohon gwamnan jihar Legas kuma shugaban jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya hadi da tsohon mataimakin shugaban Kasa, Atiku Abubakar. Atiku Abubakar shi ne dan takarar jam'iyyar PPP a zaben 2019 na shugabancin kasa.