Jihar Niger
A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sandan Najeriya na kasa, Frank Mba, ya fitar a ranar Talata, ya ce Fatima ta na safara tare da boyewa 'yan ta'adda
Gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello, ya sanar da rufe gaba daya harkoki a jahar daga ranar Litinin, 13 ga watan Afrilu, bayan an samu bullar coronavirus.
Gwamnatin jihar Neja ta killace mutane 27 bayan an zargesu da mu'amala da wani mutum mai dauke da cutar coronavirus. Mutumin ya iso ne daga karamar hukumar Mash
Kungiyar a wata wasika da ta aike wa kakakin majalisar dokokin jahar Niger, ta nemi a samar da masarautun Kuta, Paiko, Galadiman Kogo, Bosso/Minna da Kafin Koro
Gwamnan jahar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya caccaki tsarin da hukumar NCDC ke amfani dashi wajen zabar wadanda za a yiwa gwaji a kan cutar coronavirus.
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello, ya nuna cewar baya dauke da cutar coronavirus, tuni dama gwamnan ya killace kansa.
Gwamnatin jahar Neja ta bayyana cewa ba za ta sake tattaunawa da kungiyoyin yan bindiga da suka addabi al’ummar jahar ba, sai dai ya ce zasu bullo da sabbin han
Yawacin mutanen da aka samu suna dauke da kwayar cutar corona a Najeriya, 'yan kasa ne da suka dawo daga kasashen ketare, musamman turai. A tsakanin manyan jami
Gwamnan jahar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello ya sanar da rufe harkoki a jahar, inda ya kaddamar da hana zirga-zirga daga karfe 8:00 na safe zuwa 8:00 na dare.
Jihar Niger
Samu kari