Jihar Niger
'Yan bindiga tara ne suka rasa rayukansu sakamakon musayar wuta da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan sa kai a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja a Najeriya.
Yan bindigan sun kashe jama’a, sun sace na sacewa sa’annan sun lalata dimbin dukiyoyi na miliyoyin nairori, tare da sabbaba dubunnan mutane yin gudun hijira.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya nuna damuwarsa da yadda mazauna jihar sa ke ta ke dokar nesa-nesa da juna don dakile yaduwar annobar coronavirus.
A kalla matafiya 40 ne da ke kan hanyar zuwa Legas daga Kano aka tare a jihar Niger. Hakan na cikin wata takarda da sakatariyar labaran gwamnan jihar ta fitar.
Wasu majinyatan cutar coronavirus da ke killace a cibiyar killacewa a garin Minna, jihar Neja sun yi barazanar sallamar kansu a kan yadda ake nuna rashin kula.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun kama mutane kimanin su 216 sannan aka hukunta su a kan karya dokar hana fita a jahar Neja. An sallami 12 daga cikinsu
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Neja ta sanar da kama wata mata mai suna Fatima Sani mai shekaru 37 wanda take zargi da kashe uwar mijinta yar shekara
An karkatar da akalar tallafin gwamnati na buhunan kayayyakin abinci 42 da aka tanada domin rarrabawa al'ummar unguwar Limawa da ke karamar hukumar Chachanga.
Shelkwatar rundunar Sojin Najeriya ta sanar da halaka wasu gungun yan bindiga dadi da dakarun rundunar Sojan sama suka yi a kauyen Maguga cikin karamar hukumar
Jihar Niger
Samu kari