Jihar Niger
Gwamnatin tarayya da ta jihar Neja na kokarin tattaunawa da wadanda suka sace dalibai da malamai na makarantar GSSS Kagara. Ana amfani da tsari don tattaunawar.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa a ranar Laraba, kan satar yaran makarantar sakandare na Kagara.
Sheikh Ahmad Gumi ya ziyarci Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello a kan sace daliban sakandare na kimiyya ta gwamnati da yan bindiga suka yi a garin Kagara.
Sanata mai wakiltar Neja ta kudu, Bima Enagi, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan gazawarta ta bangaren bayar da cikakken tsaro a kasar.
Wasu wakilan gwamnatin tarayya da suka hada da mai bada shawwar na musamman ga shugaban kasa, Mohammed Babagana Munguno da sifeta janar na 'yan sandan Najeriya.
Majalisar dattijai ta kasa ta bayyana cewa akwai bukatar sanya dokar ta baci akan lamarin rashin tsaro a Najeriya. Sun yi magana bayan sace wasu dalibai a Neja.
Babban mai ba kasa shawara a harkar tsaro, Shugaban yan sandan Najeriya, ministan labarai da takwaransa na harkokin yan sanda suna a garin Minna, jihar Neja.
Gwamnan jihar Neja ya shaidawa manema labari cewa ba zai biya 'yan ta'adda kudin fansar yaran da aka sace a kwalejin gwamnatin tarayya a ranar Talata da ta gaba
Shugaban kasar Najeriya yayi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar wasu dalibai a jihar Neja. Ya kuma tura sojoji da wasu jami'ai zuwa jihar don magani.
Jihar Niger
Samu kari