Jihar Niger
Rabon gado ta kai yaron Gwamnan Neja da ya rasu, Abdulkadir Kure da tsohuwarsa kotu. Umar Abdulkadir Kure ya kai kara ne bayan lokacin daukaka shari’a ya wuce.
Yan bindiga a ranar Talata, 2 ga watan Fabrairu, sun kai farmaki wasu garuruwa a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger inda suka kashe mutum 21 da sace 40.
Gwamnan jihar Neja ya bukaci babbar alkalin jihar da majalisa su fiida hukunci mai tsauri ga masu bai wa 'yan fashi bayanai. Ya bayyana cewa duk laifinsu daya.
Mahara sun kashe yan-sa-kai bakwai a wani harin bazata da suka kai karamar hukumar Mashegu na jihar Niger sannan suka kona fiye da Babura 50 mallakar yan dokan.
Gwamnatin tarayya ta shirya don tallafawa yaran da ba sa zuwa makaranta 10m a fadin kasar. Gwamnatin a karkashin shirin BESDA tuni ta fara gudanar da shirin.
Gwamnatin Niger karkashin Abubakar Sani Bello, ta amince da daukar matasa 4,000 a fadin kananan hukumomi 25 da ke fadin jihar a kokarinsu na inganta tsaro.
Wani kafar watsa labarai na yanar gizo a Jihar Niger ya wallafa wannan hoton gayyatar daurin aure wani mutum dan shekaru 83 mai suna Alhaji Yushu'a Suleiman da
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Neja, ya siffanta mulkin kasar nan da munin da ba'a taba yi cikin shekaru 6. Ya yi jawabin ne yayin sharhi ga maganar Kukah.
Wasu ƙarin zarge-zarge da ake yiwa Shugaban ƙaramar hukumar sun haɗar da kashe kuɗaɗen harajin ƙaramar hukuma ba tare da samun sahalewar majalisar Kansiloli ba
Jihar Niger
Samu kari