Da dumi-dumi: Bazan biya kudin fansa ba ko kobo, Gwaman Neja

Da dumi-dumi: Bazan biya kudin fansa ba ko kobo, Gwaman Neja

Gwamna Abubakar Sani-Bello na jihar Neja ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta biya fansa ga masu satar yaran makarantar Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati da ke Kangara ba, karamar hukumar Rafi ta jihar.

Da dumi-dumi: Bazan biya kudin fansa ba ko kobo, Gwaman Neja
Da dumi-dumi: Bazan biya kudin fansa ba ko kobo, Gwaman Neja Hoto: BBC
Asali: UGC

Mista Bello ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a ranar Laraba, bayan sace wasu dalibai da ma’aikatan Kwalejin a daren Talata.

Karin bayani nan kusa....

Salisu Ibrahim, mai rubutu a masana'antar Legit.ng Hausa da ya fara aiki a baya-bayan nan. Ya kware wajen kawo rahotanni na siyasa, kimiyya, al'adu da sauran lamurran yau da kullum.

Ya yi karatun diploma a fannin karantar da turanci a jami'ar Ahmadu Bello, ya kuma karantar na tsawon shekaru 7.

A halin yanzu yana zangon karshe na karatun digiri a fannin ilimin fasahar sadarwa a International Open University.

Ku bibiyi shafinsa na twitter a @therleez

Asali: Legit.ng

Online view pixel