Jihar Niger
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyanawa manema labarai abinda 'yan bindiga suke nema kafin su sako dalibai da ma'aikatan makarantar GSS Kagara.
Gwamnatin tarayya ta bakin Lai Mohammed ta ce ba za ta biya kudin fansa ba wajen neman sakin dalibai da ma’aikatan makarantar gwamnati ta Kagara da aka sace ba.
Rahotanni na nuna cewa za a saki wasu daga cikin 'yan bindigan da ke hannun hukuma a matsayin wani bangaren na yarjejeniyar sako yaran makarantar Kagara, Niger.
Dogo Gide, shugaban yan bindigan jihar Zamfara ya ba da tabbacin cewa nan ba da jimawa ba za a saki malamai da daliban Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati dake Kagara.
Kungiyar Arewa Citizens Against Insecurity (ACAI), ta yi kira ga gwamnan jihar Neja, Sani Bello, da ya yi kokarin magance rashin tsaro da ya addabi al'ummansa.
Babbana malamin addinin islama ya roki gwamnati da ta ke yafewa 'yan ta'addan da suka tuba. Ya bayyana haka ga manema labarai a yau ranar Juma'a a jihar Neja.
Gwamnan jihar Neja ya karyata jita-jitar da ke cewa an sako ma'aikata da daliban makarantar GSSS Kagara. Ya bayyana hakan bai faruwa ba tukuna, sai dai ana kai.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya bada tabbacin cewa nan ba da dadewa ba za a sako wadanda yan bindiga suka sace a makarantar kwallejin k
'Yan sanda a jihar Neja sun fara sintiri ta sama domin gano inda dalibai da ma'aikatan makarantar kimiyyar Kagara suke. An bayyana haka ne a yau Alhamis da yamm
Jihar Niger
Samu kari