Nasir Ahmad El-Rufai
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta nemi gwamnatin jihar Kaduna da ta biya ma'aikatan da ta kora hakkokinsu. Hakazalika wadanda suka yi ritaya su ma a basu.
Kungiyar kwadago na kasa reshen jihar Kaduna ta alakanta rashin tsaro a jihar da korar ma'aikata da gwamnatin jihar ta yi, The Nation ta ruwaito. Kungiyar ta ce
Gwamna Nasir Ahmed El-Rufai na jihar Kaduna ya nuna damuwar sa dangane da hauhawan sace-sacen mutane da ayyukan ta'addanci a jiharsa da sauran sassan kasar.
Shugaban ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU, reshen jami'ar jihar Kaduna, yace ɗaliban jami'ar ka iya barinta saboda iyayen su ba zasu iya biyan kuɗin makarantar ba
Gwamnatin Kaduna ta bayyana dalilin da yasa yan bindiga ke kashe ɗaliban dake karatu a makarantun gaba da sakandire, tace suna yi ne don su jawo hankalinta.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai na ci gaba da yin watsi da batun tattaunawa da yan bindiga a jiharsa domin ceto daliban makarantar da aka sace.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tura wakilai ta'aziyya ga iyayen ɗaliban jami'ar Greenfield da yan bindiga suka kashe, ta ƙara jaddada cewa ba sulhu da yan bindiga.
Wasu yan bindiga Sun kai farmaki wata unguwa a ƙaramar hukumar Zariya dake jihar Kaduna, sun yi awon gaba da mata, kuma sun jikkata mutane huɗu ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir ElRufai ya yi Allah wadai da harin da aka kai Cocin Haske Baptist dake Chikun. Ya ce hakan zunzurutun rashin imani ne na 'yan
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari