Nasir Ahmad El-Rufai
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yace babu dalilin da zai sa ya bar Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai ya shiga gidansa idan da.
Yanzun haka mambobin ƙungiyar ƙwadugo NLC, sun cika titunan jihar Kaduna yayin da sakateriyar gwamnatin jihar ke a kulle, hakanan tashar jirgin ƙasa bata aiki.
Matafiya sun shiga mawuyacin hali biyo bayan tsundumawa yajin aikin kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kaduna. Sun sayi tikiti sun makale a tasha.
Kafin fara yajin aikin kwanaki biyar na jan kunne da kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya farawa a ranar Litinin a jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufai yace.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta zargi ana kitsa tarwatsa zanga-zangar lumana da take yi a Kaduna. Ta ce El-Rufai ya daina biyan mafi karancin albashi.
Kamfanin Rarraba wutar lantarki a Kaduna Ya katse duka layukan dake rarraba wutar lantarki a faɗin jihar bisa umarnin ƙungiyar ƙwadugo NLC na shiga yajin aiki.
Shugaban hukumar kula da jiragen ruwa na kasa NPA da aka dakatar, Hadiza Bala Usman, a ranar Alhamis ta bayyana a bainar mutane karon farko a yayin da ake binci
Gwwamnatin Kaduna ta ce gwamnan jihar, Mallam Nasir el-rufai bai bayyana Buhari a matsayin wanda ba shi da karfin tunani da lafiyar iya jagorantar Najeriya ba.
Gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom a ranar Asabar ya yi wa takwaransa na Kaduna raddi, inda ya bayyana shi a matsayin daya daga cikin ainahin makiyan Najeriya.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari