Jihar Nasarawa
Watanni biyu kacal bayan ɓaɗa shi a matsayin alkalin babbar kotun jihar Nasarawa, Mai shari'a Benjamin Makama, ya rasu bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Rundunar 'yan sanda a birnin Abuja ta yi nasarar kama wani kasurgumin dan ta'adda da ya addabi birnin da kewayenta bayan kama na farko a wancan mako.
Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da samun nasarar cafke wasu mutum zargi da ake zargi da sace kananan yara sun sayarwa a yankin Kudancin Najeriya.
Za a ji cewa jam’iyyar NNPP ta samu karin kujerar majalisar dokoki a jihar Nasarawa. an samu wadanda su ka lashe zabe a APC, PDP, NNPP har da SDP a Nasarawa.
Mutane sun shiga tashin hankali a jihar Nasarawa bayan da wasu 'yan bindiga suka kashe jami'an soji uku da 'yan banga biyu a kauyen Umaisha, karamar hukumar Toto.
Hukumar zaben jihar Nasarawa, NASIEC ta dage zaben da aka shirya gudanarwa a ranar 31 ga watan Agusta saboda shari'ar da ake yi da hukumar da wasu mutane 12.
Air Marshal Hassan Abubakar, shugaban rundunar sojin sama ya roki gwamnati da al'ummar jihar Nasarawa da su yafe masu kan kisan yan farar hula bisa kuskure a 2023.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Haure, Bello Bodejo, kan kafa kungiyar ‘yan banga a Nasarawa.
Shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ɗanladi Jatau, ya buƙaci yan adawa su haɗa kai da gwamnatin Abdullahi Sule domin ci gaban jihar Nasarawa.
Jihar Nasarawa
Samu kari