Jihar Nasarawa
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake komawa kauyen Gandu, sun yi awon gaba da wasu ɗalibai da ke karatu a jami'ar tarayya da ke Lafiya, jihar Nasarawa.
Wani bidiyon da ya yaɗu ya nuna lokacin da wata MC ta kira diyar Tinubu da sunan sarauniyar Najeriya a wajen wani taron daurin aure a jihar Nasarawa.
Jami’an yan sanda sun kama wasu maza biyu kan horar da dan uwansu mai shekaru 35, Mohammed Sani da yunwa har lahira saboda zargin yana da maita a jihar Nasarawa.
Kakakin majalisar jihar Nasarawa, Jatau, ya sanar da nade-naden da suka hada da na shugaban masu rinjaye da mataimakinsa, sai kuma bulalar majalisar.
Kotun Daukaka Kara ta zartar da hukunce-hukunce kan kararrakin gwamnoni hudu wadanda suka tayar da kura bisa zargin cewa an yi tufka da warwara a cikinsu.
Siyas ata fara zafi a ɓangaren manyan jam'iyyu biyu, APC da PDP, yayin da ake tuɓkarar raba gardama a kotun kolin Najeriya kan zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Bayan kotun ɗaukaka ƙara ta tsige tsohon shugaban majalisa, mambobi sun sake zaben sabon kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa da mataimakinsa.
Jam'iyyar APC ta caccaki takwararta ta PDP kan irin halayyar shaidanci da ta ke nuna wa tun bayan shan kaye a shari'ar zaben jihar Nasarawa a makon jiya.
Wasu yan bindiga sun kai hari yankin Gandu na jami'ar tarayya ta Lafia a ranar Litinin, inda suka kashe wani makanike, sannan suka yi garkuwa da mata da diyarsa.
Jihar Nasarawa
Samu kari