Muhammadu Umaru Jibrilla Bindo
Tsohon Sanatan Legas ta gabas ya samu mukami a hukumar gidaje, FHA. Gwamnatin Legas ta tabbatar da wannan mukami da aka ba Sanata Ashafa Gbenga mai shekaru 65.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa ta bayyana cewa ta amince da hukuncin kotun koli da zuciya daya. Kotun kolin a ranar Talata ta tabbatar da zaben Gwamna Ahmadu Fintiri na jam’iyyar Peoples Democratic
Michael Quinn, shugaban kamfanin P&ID ya bayyana cewar ya tattauna da tsohon shugaban kasar Najeriya, Marigayi Umar Musa Yar'adua, tsohon ministan harkokin man fetur, Dakta Rilwanu Lukman, tsohon shugaban kamfanin dillancin man
Babban zaben shekarar 2019 ya zo ya kuma wuce. Kazalika, Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya zabi wanda zai nada a matsayin ministoci. Sai dai yayin da wasu ke cike da farin ciki da murna wasu na nan cikin zafin shan kaye.
Ahmadu Fintiri, zababben Gwamnan jihar Adamawa, yace a shirye yake don tabbatar da magance rashin adalcin da gwamnatin Gwamna Jibrilla Bindow mai barin gado ya aiwatar akan al’umman jihar.
Yayinda ake shirye-shiryen rantsar da sabbin gwamnatoci a ranar 29 ga watan Mayu, zababben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya koka akan yadda gwamnan jihar mai barin gado, Jibrilla Bindow da ayarinsa ke watanda da arzikin ji
Injiniya Babachir David Lawal ya bayyana abin da ya sa Bindow ya sha kasa a zaben bana inda yace duk APC ke mulki amma wasu Kwamishinonin Adamawa yaran Atiku ne sannan kuma ‘Diyar gwamna Bindow, tana cikin manyan ‘Yan gidan Atiku.
Za ku ji wanene Ahmadu Umaru Fintiri da ya doke Gwamna Bindow a zaben 2019. Mutumin da ya tsige Nyako ya haye kujerar sa sai sake zama Gwamna. Fintiri zai sake yin Gwamna a Adamawa bayan ya nada rikon kwarya a 2014.
“Gwamna Jibrilla gwamnan APC ne wanda yake ma APC aiki, kuma bas hi da wata manufar goyon bayan duk wani dan takara da ya wuce shugaban kasa Muhammadu Buhari, baya goyon bayan wani dan takara wand aba na APC ba.” Inji Sajoh.
Muhammadu Umaru Jibrilla Bindo
Samu kari