Masu Garkuwa Da Mutane
'Yan bindiga sun hallaka matashi mai suna Ibrahim Abdullahi a garin Kankia hedkwatar karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina bayan kokarin sace wani yaro.
Rundunar tsaro a Najeriya ta ce jami'ansu sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da masu garkuwa da dama yayin luguden wuta daga sama da kuma kasa a yankuna uku.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta musanta rade-radin da ake ta yadawa kan cewa ta ba da umarnin janye jami'anta daga 'yan siyasa. Rundunar ta ce labarin ba.
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun tafi Saudi da kudin da yake da alamar tambaya. Ana ta ram da ‘Yan bindiga da matansu da su ka dawo daga sauke faralin.
Rundunar 'yan sandan jihar Kwara ta yi karin haske akan jita-jitar cewa tsawa ta kashe masu garkuwa a jihar Kwara, ta ce lamarin ya faru da wasu makiyaya ne.
Ƴan bindiga sun sace mutum biyu a yankin Mpape na birnin tarayya Abuja cikin tsakar dare. Jami'an ƴan sanda sun ceto mutanen bayan fafatawa da ƴan bindigan.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun yi nasarar damke wasu masu garkuwa da mutane bakwai sannan sun kuma kwato makamai guda hudu a karamar hukumar Alkaleri.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi ajalin wani dan kasuwa mai suna Chinonso Ugwu a kauyen Balele da ke karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi.
Masu garkuwa da mutane da suka yi basaja a matsayin marasa lafiya sun dauke wata babbar likita a Calabar babban birnin jihar Kuros Riba. Jami'an 'yan sandan.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari