Masu Garkuwa Da Mutane
Ana zargin tsagerun ƴan bindiga sun yi awon gaba da mataimakin shugaban karamar hukumar Bukkuyum, Bala Muhammad a Zanfara, sun haɗa da wasu fasinjoji.
Dakarun sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga biyu, sun kama wasu a Filato, tare da ceto wata mata da ‘yarta ba tare da sun ji rauni ba. Ana ci gaba da kai samame.
‘Yan bindiga sun sace Wakilin Fulani da mutane 37 a Janjala, Kaduna, sun kwashe shanu, kuma har yanzu babu karin bayani daga ‘yan sanda kan matakin da za a dauka.
'Yan bindiga sun harbi fasto tare da sace mutum 6 a wata cocin jihar Delta. Masu garkuwa ba su tuntubi kowa ba, amma jami’an tsaro na kokarin ceto su.
Jami'an tsaro sun dakile harin masu garkuwa a Sabon Gari Lassa, jihar Borno. Sun cafke mutum uku daga cikin bindigar yayin da aka kwato bindiga kirar gida.
'Yan bindiga sun farmaki karamar hukumar Munya a jiahr Neja, sun sace sakataren karamar hukuma da wasu mutum huɗu. Jami’an tsaro sun fara bincike don ceto su.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki birnin tarayya Abuja, sun yi awon gaba da shugaban ƙungiyar matasan Afenifere na kasa, Eniola Ojajuni.
Jami'an tsaro sun tabbatar da gani kasurgurmin ɗan ta'addan da ya hana mazauna Arewa maso Yamma samar wajen garkuwa da mutane da kashe wasu da dama.
‘Yan bindiga sun kashe wasu matasa biyu a Gwargwada, Abuja, saboda jinkirin fansa. Sun sako wasu mutum uku bayan karɓar N3m. Har yanzu ba a samu gawarwakin ba.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari