Manyan Labarai A Yau
Rahotanni da ke zuwa sun tabbatar da cewar 'yan gidan magajiya a Lagas sun mamaye manyan kasuwanni inda suke neman kwastamomi da za su kwashe su.
Wani dan achaba mai suna Yahuza ya rasa ransa bayan fasinjansa ya koka cewa bai ga mazakutarsa ba a yankin Nyanya da babban birnin tarayya da Abuja.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsige Timipre Sylva, dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Bayelsa.
Wanda ya kafa jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Boniface Aniebonam ya yi magana kan ƙarar da jam'iyyar ta ɗaukaka kan hukuncin kotun zaɓen gwamnan Kano.
Wanta Baturiya ƴar ƙasar Jamus ta bayyana yadda wani matashi ɗan Najeriya mai yin Yahoo Yahoo ya damfare ta maƙudan kuɗaɗe har N122m da sunan soyayya.
Kotun da ke sauraron ƙarar ɗan sandan da ya halaka lauya a jihar Legas ta zartar da hukuncinta. Kotun ta yanke hukuncin kisan ne bayan ta same shi da laifi.
Miyagun ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani babban faston ɗariƙar Anglican a jihar Delta. Ƴan bindigan sun sace faston ne lokacin da yake tafiya tare da iyalansa.
An samu ɓarkewar rikici a tsakanin Fulani da makiyaya a jihar Kebbi. Rikicin wanda ya ɓarke tsakanin ɓangarorin biyu ya salwantar da rayukan mutum biyu.
Duk da kiran a rage kashe a kuɗi a gwamnati, wasu gwamnoni sun yi gaban kansu wajen naɗa hadimai masu yawan gaske domin taimaka musu a sha'anin mulki.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari