Manyan Labarai A Yau
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai munanan hare-hare a ƙauyukan Domawa da Sukola na jihar Katsina inda suka halaka mutum uku da sace wasu da dama.
An zargi shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da naɗa mambobin jam'iyyar APC miƙamin kwamishinonin zaɓe na INEC domin ba ƴan adawa cikas a zaɓen 2027.
Hadimar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta yi martani inda ta caccaki tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sake samun sakon taya murna daga bangaren jam’iyyar LP da Lamidi Apapa ke jagoranta. Ya yi ba’a ga dan takararsu, Peter Obi.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya yi shiru kan hukuncin da kotun ƙoli ta yanke, yayin da halarci ɗaurin auren ɗiyar shugaban PDP na ƙasa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa a halin da ake ciki yanzu, tsaron jihar ya inganta sosai a kaso 85% cikin 100.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, murnar nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya yi alƙawarin yin aiki tare da shi.
Tsohon ministan sufuri a ƙarƙashin gwamnatin tsohon Shugaba Buhari, Rotimi Amaechi, ya yi magana a karon farko bayan Shugaba Tinubu ya yi nasara a kotun ƙoli.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin mayar da motoci zuwa masu amfani da iskar gas, inda ta kafa cibiyoyi guda bakwai a faɗin ƙasar nan domin shirin.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari