Manyan Labarai A Yau
Gamayyar kungiyoyin Arewa a yankin kudu maso yamma sun zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da hannu a rikicin siyasar da ke faruwa a jihar Kano.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong, ya ce ya shiga rudani, yana tunanin ko ya tafi majalisar dattawa ko kuma ya ci gaba da rike mukamin minista.
Babban bankin Najeriya ya gargadi yan kasuwa, bankuna da daukacin al'ummar kasar da su yi hattara domin dai wasu na nan suna yada jabun kudi a kasuwanni.
An gano Nyesom Wike, ministan Abuja a wani bidiyo da ya yadu yana rera wakar Shugaban kasa Bola Tinubu a ofishin Femi Gbajabiamila ana tsaka da neman a tsige shi.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa babbar gadar Alapere ta rushe sakamakon wata tirela dauke da kwantena da ta hau kanta. Hakan ya shafi gadar mainland.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Sanusi Lamido Sanusi, ya yi magana kan zaman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ministan man fetur na kasar nan.
Wata zanga-zanga ta sake barkewa a Abuja yayin da wasu mazauna birnin tarayya suka yi tururuwa don adawa da masu neman a tsige Nyesom Wike daga kujerar minista.
An tsinci gawar wata budurwa bayan ta je dakin otel domin shakatawa tare da saurayinta. Saurayin budurwar ya yi batan dabo bayan aukuwar lamarin.
Ireti Kingibe, ministar babban birnin tarayya, ta balbale Nyesom Wike, ministan Abuja da fada a cikin wani bidiyo, kan ayyukan da ta ce ba zai amfani jama’a ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari