Manyan Labarai A Yau
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana akwaiasu zuzuta matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a birinin tarayya Abuja.
An samu asarar dukiya mai tarin yawa bayan wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar yan waya da ke a cikin birnin Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
Gwamnatin Neja hada da gwamnatin tarayya, kamfanin wuta, kamfanonin Kainji Hydro Electric PLC da Mainstream Energy Solutions Limited ta maka a kotu.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar za ta lashe dukkan zabukan cike gurbi da za a yi a fadin kasar nan.
Arzikin attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika na ci gaba da karuwa a shekarar 2024. Attajirin ya samu N760bn cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kogi ta dakatar shugabanta kan zargin wawure kudi da cin dunduniyar jam’iyyar. Jam’iyyar PDP ta tabbatar da ci gaban a wata sanarwa.
Bashir Ahmad tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi martani kan yiwuwar sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar APC.
Femi Adesina, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana yadda suka yi da Aisha Buhari, lokacin da tsohon shugaban kasan ke jinya.
Kungiyar yan Najeriya mazauna kasashen Amurka da Burtaniya, UNTF ta fito fili ta bayyana wadanda ke da hannu a matsalar rashin tsaron da addabi Abuja.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari