Malaman Makaranta
Za kuji EFCC tana zargin da dukiyar kasa Bukola Saraki ya mallaki wasu gidajensa. Shaidan EFCC ya tona yadda Bukola Saraki yayi sama da fadi da dukiyar kasa.
A yau Juma'a ne shugabannin ASUU za su yi zama domin daukar matakin janye yajin-aiki. Hakan na zuwa ne bayan watanni 8 da rufe Jami’o’in gwamnatin tarayya.
‘Yan Majalisa sun fadawa Gwamnati abin da ya kamata ayi wa ABU Zaria. Majalisa ta nemi a kare babbar Jami’ar Najeriya, ABU daga 'Yan bindiga da ke ta’adi.
Kotu ta samu Fasto Isreal Ogundipe da laifin satar kudin wata mata a kasar waje. Ogundipe shi ne shugaban cocin Genesis Parish of the Celestial Church a Legas.
Chris Ngige ya ce Gwamnatin Tarayya za ta yi wa takwarar CONUA rajista. A halin yanzu, wasu Malaman Jami’a sun lallabo ta gefe, su na neman sabuwar rajista.
Kwamitin da aka ƙaddamar ya fara bin hanyoyin aiwatar da sabbin tsare tsare wanda shugaban ƙasa ya furtasu kwana kwanan nan, wanda suke da nufin jawo masu ƙoƙar
Shugaban ƙungiyar malaman makarantun jami'a na Najeria; ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi, a ranar Alhamis, ya ce suna rasa malamai mambobin ƙungiyarsu sanadiyyar
Za ku ji ashe mutumin Arewacin Najeriya ya yi zarra a gasar kimiyya da aka shirya. Da alama dai arewacin Najeriya za su iya yin kafada-da-kafada da duk Duniya.
A waa hira a jiya, shugaban ASUU ya bayyana inda aka kwana a yajin-aikin da ake yi. Biodun Ogunyemi ya karyata ikirarin da Minista ya yi na shawo kan ASUU.
Malaman Makaranta
Samu kari