Malaman Makaranta
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta kawo dabarun koyor da karatu a lokacin kullen. Za ayi amfani da gidajen rediyo da talabijin wayen koyar da darasi
Wani ya na ikirarin ya gano maganin cutar Corovirus a Najeriya. Tsohon Farfesan asibitin Ahmadu Bello ya gano maganin Coronovirus kuma ana neman 'yan gwaji.
A Abuja, wani fasto ya fada hannun ‘Yan Sanda bayan ya bude cocinsa inda aka yi ibada a Ranar 29 ga Watan Maris, 2020, a daidai lokacin da ake fama da COVID-19.
A Najeriya, an gano COVID-19 ta kama wasu manyan Malaman lafiya 3 a babbar Jami’ar UI. Jesse A Otegbayo ya na cikin wadanda ke dauke da kwayar Coronavirus.
Haddaddiyar kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani. Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi,
Shugaban makarantun Qur'ani, Islamiyya da Tsangaya, Sheikh Gwani Dan Zarga, ya tabbatar da rufe makarantun ga manema labarai ranar Lahadi a Kano. Ya ce yin haka
A jiya ne mu ka ji cewa an dakatar da karatu a Masallacin Abuja saboda Coronavirus. Coronavirus ta sa Sheikh Isa Ali Pantami ya dakatar da darasi a masallacin.
Kwamishinar ilimi ta jihar Legas, Mrs. Folasade Adefisayo, ta bayyana cewa sun fara gabatar da shirye-shirye da za a dinga koyarwa da daliban sakandare da suke.
Mun ji labari Kungiyar ASUU za ta cigaba da yajin aiki duk da zaman da aka yi da Gwamnati jiya. Faresa Biodun Ogunyemi ya bayyana wannan jiya da yamma a Abuja.
Malaman Makaranta
Samu kari