Maiduguri
An shiga jimami bayan rasuwar fitaccen malami a Jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno, Farfesa Mustapha Kokari a jiya Asabar 18 ga watan Mayu bayan fama da jinya.
Kungiyar tarayyar kashen turai (EU) za ta bada gudumawa wajen yaki da ta'addanci da farfado daa yankin Arewa maso gabas. Rundunar sojin Najeriya ne ta bayyana haka.
Rundunar sojin Najeriy ta sanar da cewa yan ta'addan ISWAP da Boko Haram 47 sun mika wuya a jihar Borno. Jami'in hulda da jama'a na rundunar ne ya sanar da haka.
An kashe Tahir Baga, makusancin marigayi Abubakar Shekau. Baga na cikin wadanda suka fara kafa kungiyar Boko Haram a Maiduguri, jihar Borno, wanda ya koma Sambisa.
Babban dan Mamman Nur, wanda ya kafa kungiyar ta'addanci ta ISWAP, Mahmud Mamman Nur Albarnawy, ya mika wuya ga jami’an hukumar NSCDC a Maiduguri, jihar Borno.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cafke wani soja mai suna Mubarak Yakubu boye da makamai cikin buhun shinkafa. Kakakin rundunar ne ya bada sanarwar.
Rahotanni sun nuna cewa wasu da ake kyautata zaton ‘yan ta’addan Boko Haram ne da suka tuba sun kona shingayen binciken kwakwaf na hukumar NDLEA da kwastam a Borno.
Shugaban kungiyar NLC a jihar Borno, Yusuf Inuwa, ya ce kudaden fansho na Naira 4,000 da ake biya a duk wata ga wasu da suka yi ritaya a jihar ya yi kadan.
Wata kotu a Maiduguri ta yi daurin shekara ga wanda ya ci dukiyar marayu har naira miliyan 12. Alkalin kotun ya ce sun yi hukuncin ne bayan tabbatar masa da laifin
Maiduguri
Samu kari