Labaran Soyayya
Wani bidiyo ya nuna yadda wata tsohuwar mata ke bawa mijinta kulawa na musamman harda hada mashi kayan makulashe. Sun tabbatar da akwai soyayya ta gaskiya.
Wata mata ta bayyana yada mijinta ya ci amanarta kwana hudu da ɗaura musu aure kuma abun takaicin ta kama shi da yar uwarta suna holewarsu a gado, taƙi hakura.
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu a soshiyal midiya bayan hira tsakanin budurwa maciya amana da saurayinta ya bayyana. Ya ga tana cin amanarsa ta GB Whatsapp.
Soyayya ruwan zuma wani lokacin ruwan maɗaci, wani saurayi ya raba gangar jikin budurwarsa da kanta kan wani abu da ake zaton yana da alaka da sihirin kuɗi.
Wani matashi ya rabu da budurwarsa kan zargin cutar da shi a abinci. Matashiyar budurwar ta girka masa abinci da rubabbun tumatir lamarin da ya fusata shi.
Wata amarya yar Najeriya ta ga gata a ran bikinta bayan yan uwanta maza su bakwai sun nuna mata taraitaya kamar kwai. Sun take mata baya har cikin filin taron.
Budurwa yar Najeriya ta saka mutane yamutsa gashin baki a yanar gizo bayan ta baje kolin saurayinta wanda ke sana’ar soya kosan siyarwa. Ta ce ya fi yan yahoo.
Wata matashiyar budurwa ta baiwa saurayinta da 'yan uwansa mamaki yayin da ta basu kyautar Buhun Shinkafa, saurayin ya sha mamaki kana ya tambayeta ina ta samu.
A wajen wani shagalin biki, kanin amarya ya karbi lasifika sannan ya koro wani jawabi mai taba zuciya a gaban jama’a. y ace angon ya dauke masa aminiyarsa.
Labaran Soyayya
Samu kari