Labaran Soyayya
A wallafar da yayi shafinsa na Instgarma a ranar Juma'a basaraken yace Firdaus ce ke saukake masa lamurran mulkinsa har yake zama tamkar cin tuwo saboda sauki.
Wata budurwa da ta bar gida da nufin zuwa wurin shagalin bikin ƙarin shekara amma ta rasa rayuwarta a wani Hoteƙ da ke yankin Ibadan ta arewa maso gabas a Oyo.
Wata kyakkyawar mata 'yar Najeriya ta narkar da zukatan jama'a yayin da ta auri wani makahon da tace da kanta tana matukar kaunarsa. Bidiyonsu ya ba da mamaki.
Matashi dan Najeriya mai shekaru 20 ya koka a shafin soshiyal midiya, ya nuna rashin jin dadinsa game da yadda zamansu ke gudana da amaryarsa a gidan aurensu.
Tamica Wilder mata ce da ta dawo da saurayinta gidan mijinta inda suke rayuwa tare da ‘ya’yanta.A cewarta, suna rayuwa cike da farin ciki, annashuwa da soyayya.
Wata matashiya yar Najeriya, Jessica Ayodele, ta je shafin soshiyal midiya don bayyana makudan kudi da ta kashe a kan aurenta. Ta ce sun kashe naira miliyan 15.
Wani magidanci mai shekaru 46 ya sha alwashin tsinke igiyar aurensu da matarsa ta shekaru goma sha biyu saboda ta koma kwanan falo tsawon shekara daya da rabi.
Babbar Kotun Jihar Kano ta sanya ranar 4 ga watan Oktoba don gurfanar da dan kasar China nan, Geng Quangrong, kan zargin kashe budurwarsa, Ummukulsum Buhari.
Matashi mai shekaru 20 ya wallafa bidiyon aurensa da wata yarinya da yayi ikirarin shekarunta 17. Ya haifar da martani daga mabiya shafukan soshiyal midiya.
Labaran Soyayya
Samu kari