Labaran Soyayya
Wata mata ta sha suka a soshiyal midiya bayan ta saki wasu hotunan yawon shakatawar da suka je tare da mijin nata. Ta tabbata hotunan mijin basa dauke da fuska.
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Wasu sabbin ma'aurata sun ki yarda su bi rububin yin bikin da za su kure kansu. Sun kashe kuɗin ƴan kaɗan wajen shirya bikinsu. Hotunansu sun ɗauki hankula.
Wani magidanci mai ƴaƴa 10 waɗanda dukkanin su mata ne, ya nuna bidiyon su. Bidiyon ya nuna kyawawan ƴan matan na fitowa daga cikin mota gwanin ban sha'awa.
Wani matashi ya shawarci masu budurwa ɗaya da su ƙara. Matashin dai ya numa ƴanmata biyu kyawawa da ya ke soyayya da su, inda ya ke ce su duka zai aura tare.
Wata matar aure ta ga ta kan ta bayan, mijinta ya yiwa babbar ƙawarta ciki. Hakan dai ya auku ne bayan ta labarta mata halayen da mijinta ya ke da su akan gado.
Wata mata ta bayyana cewa yanzu kwata-kwata ba ta son mijinta tun bayan zuwanta Birtaniya. Ta ce mijin nata ne silar zuwanta Birtaniya sannan kuma shi ya dauki
Wani matashi ya shiga damuwa lokacin da kyakkyawar budurwarsa baturiya, zata koma ƙasarsu, bayan ta kawo masa ziyara har ta kwana biyar. Sai da ya yi kuƙa.
Wata budurwa a jihar Kaduna ta kai ƙarar mahaifinta gaban kotun shari'ar musulunci, kan yunƙurin sa na yi mata auren dole. Budurwar tace tana da mai sonta.
Labaran Soyayya
Samu kari