Jihar Legas
Rahotanni dake fitowa yau Juma'a 17 ga watan Agusta sun tabbbatar cewa mahaifiyar fitaccen mawakin Najeriya, Ayodeji Balogun wanda aka fi sani da Wizkid ta rasu
Hukumar Kwastam a jihar Legas ta kama wasu mutane dauke da busassun mazakutan jakuna da kuma kayoyin kifi na fiye da Naira biliyan daya, ta gargadi jama'a.
Wani matashi mai suna Mubarak Kajola ɗan kimanin shekaru 28 ya gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke zamanta a Ikeja da ke birnin Legas bisa zargin da.
Dukiyar attajiran da ya fi kowa kuɗi a Afirika ta yi ƙasa. Dangote ya yi asarar N36bn a dukiyarsa wanda hakan ya sanya ya fice daga jerin attajiran duniya 100.
Al'ummar Musulmai a jihar Legas sun mamaye majalisar dokokin jihar don nuna rashin jin dadinsu a nuna wariya da aka yi a nadin mukaman Gwamna Sanwo-Olu Babajide
Gwamnatin Tarayya za ta janye tuhumar da take yi wa dakataccen gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan tuhummar mallakar makamai ba bisa ka'ida ba.
'Yan sanda sun gurfanar da wata mata a gaban kotu, Blessing Udoh kan zargin ba wa hukumar bayanan karya kan cewa an yi kisan kai a jihar Legas, kotu ta daure ta
Manyan masu rarraba kayan mai masu zaman kansu sun rufe gidajen mansu saboda tsoron yiwuwar kara farashin man fetur. Ana tunanin lita za ta iya kaiwa N1000.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta fitar da bayanai dangane da ambaliyar ruwa a bana. Hukumar a cikin wani rahoto da ta fitar, ta ce jihohi 19 na.
Jihar Legas
Samu kari