Jihar Legas
Bayan wallafa jita-jitar cewa sojoji sun kange gidan Babatunde Fashola a Abuja, mai ba wa gwamnan Legas shawara na musamman, Jubril Gawat ya musanta rade-radin.
Yanzu ne muke samun labarin yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wani hadimin sanata a jihar Legas. An bayyana yadda lamarin ya faru a yayin da yake kan hanya.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN reshen jihar Legas ta goyi bayan cire tallafi da Shugaba Tinubu ya yi a kasar inda ta ce 'yan Najeriya za su fi kowa mora.
Yayin tantance ministoci a majalisa, Sanaya Davou daga Plateau ya bukaci Dele Alake ya karanto taken Najeriya inda Godswill Akpabio ya ce ya risina ya wuce.
Tsohon ministan harkokin sufurin jiragen sama na ƙasa Hadi Sirika ya bayyana cewa mutanen da ke cikin jirgi mai saukar angulu da ya yi haɗari a Legas na cikin.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a jihar Legas. Jirgin saman ya fado ne kan gine-gine a birnin na Legas a kusa da tashar jirgin sama ta Murtala.
Gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Legas ya bayyana matakan da gwamnatinsa ta fara ɗauka da nufin magance radaɗin cire tallafin man fetur da talaka da maaikata.
Wani matashi Adewole Idowu Oluwatobi da ya shafe shekaru 29 yana neman iyayensa, ya ce har yanzu bai cire rn cewa zai hadu da su ba, ya nemi 'yan Najeriya su.
Kayayyakin amfani na yau da kullum musamman ma dai kayan abinci sun yi tashin gwauron zabi a Najeriya. Hakan dai na da nasaba da tsadar man fetur da aka samu.
Jihar Legas
Samu kari